Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PRP, Kola Abiola, ya bayyana cewa zai lashe zaben shekara mai zuwa ta hanyar maimaita irin rawar da mahaifinsa, Marigayi...
Gabanin babban zaben shekarar 2023, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce Najeriya za ta iya shiga cikin rudani saboda rashin bin doka da oda.Ya bayyana...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) a ranar Juma’a ta yi karin haske kan dalilin da ya sa ake kashe makudan kudade wajen gudanar...
Wani bincike ya gano wasu Gwamnoni hudu da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP dake kokarin ganin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta soke rajistar aƙalla mutane Miliyan Ɗa da dubu ɗari da ashirin da shida da ɗari uku da...
Hotuna sun nuna wasu mambobin Shura, majalisar shawara ta harkar siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, suna raba wani kaso na Naira miliyan 100 da ake zargin dan...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba shi da damar yin nasara a yankin Arewa...
Jamiyyar adawa ta NNPP, ta shigar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ga gaban babbar kotun tarayya da ke Kaduna karkashin jagorancin mai...
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Adolphus Wabara, ya zama sabon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP.Nadin nasa ya biyo bayan murabus din da tsohon shugaban kwamitin...
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Walid Jibril, ya yi murabus, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.“Na sauka ne a matsayin shugaban kwamitin BoT....