Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da wani sabon gangamin yaki da cutar sankarau a sassan kasar sakamakon yawaitar alkaluman mutanen da ke kamuwa da cutar idan aka...
Akalla mutane 42 ne suka rasa ransu sakamakon kamuwa da cutar ƙyanda a ƙananan hukumomin Mubi da Gombi a Jihar Adamawa.Kwamishinan lafiya da ayyukan jin ƙai,...
Sabbin ma’aikatan jinya da ungozoma da aka ɗauka aiki a Jihar Kaduna sun yi kira ga Gwamna Uba Sani da ya sa baki a kan rashin...
Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata tare da dakatar da wasu ma’aikatan na babban asibitin Karamar hukumar Kabo nan take,...
Wasu Rahotanni daga jihar Yobe na bayyana cewa an samu bullar cutar Sankarau a wasu makarantun kwana, wadda ta yi sanadiyyar mutuwar akalla dalibai 20.Wasu Majiyoyi...
Nijeriya ta samar da wani kudiri wanda aka amince da shi a makon da ya gabata wanda ya yi kira ga kasashen da suke dauke mata...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf a ranar Litinin, ya buɗe sashin kula da masu haɗari da agajin gaggawa na asibitin Kwararru na Murtala Muhammad, tare...
Masu iya magana na cewa Lafiya uwar jiki babu mai fi shi da ke.Rayuwa bata cika daɗi ba idan mutum bashi da cikakkiyar lafiyar da zai...
A cikin cikin dan adam akwai wata tsoka da take taka muhimmiyar rawa wajen gudanar da al’umuran rayuwa har a samu natijar da ake bukata ta...
Turbar lafiya aka ce a bita da shekara, in ji masu iya salon magana.Ido wani sashi ne a jikin mutum mai muhimmanci wanda kula da shi...