Kimanin yara 60 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar sankarau a kananan hukumomin Gwandu, Jega da Aliero na jihar Kebbi, yayin da cutar ke yaduwa...
Cibiyar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta Kasa NCDC ta nuna damuwa kan samun ƙaruwar masu kamuwa da cutar sanƙarau a ƙasar, inda ta tabbatar da...
Gwamnatin Jihar Kaduna, ta sanar da shirin ɗaukar ma’aikatan lafiya 1,800 aiki don inganta tsarin Kiwon Lafiya a Matakin Farko (PHC) a faɗin jihar.Wannan zai taimaka...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa za a samu mutum 2,000 sabbin kamuwa da cutar SIDA duk rana a faɗin duniya.MDD ta ce tana wannan...
Aƙalla mutum 26 sun rasa ransu sanadiyyar ɓullar cutar sanƙarau a jihar Kebbi.Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato kwamishinan lafiya na jihar, Musa Ismaila yana tabbatar...
Aƙalla mutum 26 sun rasa ransu sanadiyyar ɓullar cutar sanƙarau a jihar Kebbi.Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato kwamishinan lafiya na jihar, Musa Ismaila yana tabbatar...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandire ta (JAMB) ta sanar da tura sama da Naira biliyan 6 zuwa asusun gwamnatin Najeriya a shekarar 2024.A...
A wani bangare na tausaya wa da kyautatawa al’umma da shugaban asibitin Best Choice Alh Auwal Lawal yayi ya bayyana rage kaso 30 cikin 100 na...
Hukumar lura da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a samu kaɗawar iska mai matsakaicin ƙarfi da hasken rana daga Litinin zuwa Laraba...
A yau Litinin 18 ga Nuwamba 2024, ne za a fara allurar riga-kafin ƙyandar biri a wasu jihohi bakwai a Najeriya, wanda hakan zai sa Najeriya...