Ƙungiyar Likitoci ta (NARD) ta sake baiwa gwamnatin tarayya wa’adin awanni 24 domin biyan buƙatun da ta jima tana nema, bayan karewar tsohon wa’adin kwana goma...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da rage farashin wankin ƙoda daga naira 50,000 zuwa naira 12,000 a manyan asibitocin tarayya a fadin ƙasar.Mai bai wa...
Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma (National Association of Nigerian Nurses and Midwives – NANNM) ta dakatar da yajin aikin gargadi da ta fara, kamar yadda Ministan...
A yau Laraba 30 ga Yuli 2025, an fara yajin aikin da zai iya kawo cikas ga ayyukan lafiya a fadin Najeriya, yayin da mambobin kungiyar...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa Najeriya na asarar kimanin Naira tiriliyan 13.3 zuwa 17.9 duk shekara ta fuskar kai tsaye da kuma wadanda ba kai tsaye...
Manyan motoci ɗauke da kayan agaji sun tsallaka Gaza daga Masar bayan samun izini daga Isra’ila.Isra’ilar ta ce ta tsagaita wuta ta ɗan lokaci a wasu...
Asusun Kula da Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF), ya bayyana cewa yara miliyan 3.5 a Najeriya na fama da matsanancin yunwa (severe acute malnutrition).UNICEF ya...
Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya (NMA) ta sanar da shirin fara yajin aiki a faɗin ƙasa baki ɗaya daga ranar Alhamis 24 ga Yuli, idan har gwamnatin...
Akalla malaman jinya da ungozoma 15,421 da aka horar a Najeriya ne aka yi wa rajista domin su yi aiki a Birtaniya (UK) tsakanin shekarar 2017...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane biyu tare da jikkatar wasu goma, a wani haɗarin mota da ya faru a kan...