Ƙungiyar Adolescent Health and Information Project (AHIP), ƙarƙashin shirin ROOTS (Resilient Opportunities for Outreach, Trade and Sustainability), tare da haɗin gwiwar International Organization for Migration da...
Hukumar Alhazai ta Kasa, NAHCON, ta ce an yi jigilar maniyyatan Najeriya 6,635 zuwa kasar Saudiyya cikin jirage 14 yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen...
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa, FRSC, reshen Jihar Ogun, ta bukaci direbobi da su rage gudu tare da yin taka-tsantsan musamman a lokacin damina domin kauce...
Najeriya, Bola Tinubu, ya tashi daga Abuja a ranar Talata 17 ga Maris domin kai ziyarar aiki zuwa United Kingdom, wadda ita ce ta farko da...
Mahukunta a United Kingdom sun sanar da rufe wasu tituna da kuma kakaba dokar hana zirga-zirgar jiragen sama a sararin samaniya a yankin Windsor, yayin da...
Rahoton jaridar The PUNCH ya nuna cewa Fadar Shugaban Ƙasa ta kashe aƙalla naira biliyan 34.39 wajen canjin kudin waje domin tafiye-tafiye da sauran buƙatu na...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa tana tattaunawa da Amurka ta hanyoyin diflomasiyya domin a cire Najeriya daga jerin ƙasashen da aka saka wa takunkumin bizar ƙaura....