Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja a yau Litinin, 26 ga Janairu, 2026, domin ziyarar aiki zuwa Jamhuriyar Türkiye, kamar yadda Mai Ba shi...
Gwamnatin Gambia ta tabbatar da mutuwar aƙalla mutum 25 bayan wani kwale-kwale da ke ɗauke da ’yan ci-rani ya kife a gaɓar tekun ƙasar, yayin da...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai tashi zuwa Italiya a yau Lahadi 12 ga Oktoba, domin halartar taron shugabannin ƙasashe kan tsaro da ake kira Aqaba...
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da sabuwar doka da ta haramta wa duk wani ɗan ƙasa da aka samu da aikata laifi a ƙasashen waje yin...
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga matasa da su guji yin hijira ta barauniyar hanya, tana jaddada cewa irin wannan tafiya na tattare da mummunan haɗari...
Hukumomin Saudi Arabia sun saki wasu ƴan Najeriya uku da aka tsare a birnin Jidda bayan an zarge su da safarar miyagun ƙwayoyi. Mutanen sun haɗa...
Kamfanin jirgin sama na Air Peace ya sanar da jinkirin tashi da saukar wasu jiragensa a fadin Najeriya sakamakon ruwan sama mai tsanani da aka samu...
Shugaban Ghana, John Dramani Mahama, ya bayyana cewa kasar ta fara karɓar ‘yan ƙasashen Afirka ta Yamma da Amurka ta kori, ciki har da ‘yan Najeriya....
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga Abuja yau Alhamis, 4 ga Satumba, domin fara hutun shekara ta 2025. Rahoton da fadar shugaban kasa ta...
Kungiyar kare haƙƙin jama’a ta SERAP, ta roƙi Shugaba Bola Tinubu da ya gaggauta janye sabon ƙarin kuɗin fasfo da Hukumar Shige da Fice ta Najeriya...