Aƙalla mutane 76 ne suka mutu yayin da wasu da dama suka bace bayan da wani jirgin ruwa da ke ɗauke da mafi yawan ‘yan hijira...
A ci gaba da ƙoƙarinta na tabbatar da dawowar ‘yan Najeriya cikin kima da mutunci, Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta karɓi ‘yan...
Mutane tara 9 sun rasa rayukansu daga cikin mutum 17 da ibtila’i ya rutsa da su, a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a karamar...
A Litinin din nan 21 ga Yuli, 2025. Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, inda...
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da sabuwar doka dangane da bizar da ba ta dindindin ba ga ‘yan Najeriya.A cewar wata sanarwa da ofishin jakadancin...
Jirgin Air India mai lamba 171 wanda ya nufi London, ya faɗi ne a wata unguwa da ke kusa da filin jirgin sama a birnin Ahmedabad,...
Hukumomin Saudiyya sun hana mutane fiye da 269,000 shiga ƙasar, waɗanda ba su mallaki katin shaida ba, gabannin fara aikin Hajjin bana, kamar yadda AlArabiya da...
Hukumomi a ƙasar Saudi Arabia sun hana babban malamin addinnin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar, domin gudanar da aikin hajjin bana.Sheikh Gumi wanda...
Gwamnatin Tarayya ta bai wa Kamfanin Gini na Infiouest wa’adin wata 14 domin kammala sake gina Sashe na II na hanyar Abuja-Kaduna-Zaria mai kudin Naira biliyan...
Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen ƙasa ta Najeriya NRC, ta dakatar da shirinta na dawowa domin ci gaba da jigilar fasinjojin Abuja zuwa Kaduna.Hukamar ta...