Hukumomin Hadaddiyar Daular Larabawa sun ce za a dage dokar takaita zirga-zirgar jiragen sama daga Najeriya da wasu kasashen Afirka 11 a ranar Asabar.Hukumar Ba da...
Daruruwan wasu fasinjoji ne suka makale a tashar jirgin kasa ta Kasa NRC da ke Kano fiye da sa’o’i 24 da hawa jirgin kasan Kano zuwa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a birnin tarayya Abuja daga ƙasar Saudi Arabia da ya je halartar taron zuba jari da kuma aikin Umara.Rahotanni sun...