Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da mutane biyar yayin da suka kai hari ana tsaka da cin kasuwa a ƙauyen Dogon Ruwa da ke...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta sanar da kama wani matashi bisa zargin kashe saurayin ƙanwarsa da ya wanke ƙafa ya tafi zance gidansu.Hakan na ƙunshe...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta sanar da cafke wata mata da ta ɓoye hodar iblis tana shirin tafiya ƙasar Iran.Wata...
Gwamnonin arewa da kuma sarakunan gargajiya sun gudanar da taro a Kaduna, domin tattaunawa kan matsalolin rashin tsaro da suka addabi yankin.Taron wanda ke gudana a...
An kama mutane 78 tare da kwace tulin miyagun kwayoyi da makamai da kayan sata a wani samame da ’yan sanda suka kai kwanan nan domin...
Babban Sufeto Janar na ’yan sandan Najeriya, IGP Kayode Egbetokun ya ƙaddamar da Ƙwararrun Jami’an tsaro da za su kare makarantu a Bauchi, ya ƙaddamar da...
Sojojin Saman Pakistan sun harbo jiragen yaƙin India biyar, kamar yadda kafofin watsa labaran gwamnati da na ƙasar Pakistan suka bayyana.Sun ɗauki wannan mataki ne bayan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi dan shekara 20 da haihuwa, bisa zarginsa da kai wani mummunan harin fashi da makami da ya...
Wani matashi dan shekarar 20 ya fada hannun hukuma kan zargin kashe mahaifinsa da adda a Jihar Jigawa.Rundunar ’yan sandan Jihar Jigawa ta kama wanda ake...
Aƙalla Mafarauta 13 ake faragabr sun mutu a harin da ƴanta’addan Lakurawa suka kai kan dandazon masu bikin farauta na shekara-shekara a dajin Hurumi da ke...