Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan nan ya nuna cewa, cikin shekaru biyu da kafuwar gwamnatin Tinubu, an kashe aƙalla mutum 10, 217...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kama wasu mutum shida da ake zargi da aikata fashi da makami tare da ƙwato motocin sata guda huɗu, bayan...
Gwamnan Jihar Borno da ke Najeriya, Babagana Umara Zulum ya ce ya je garin Marte ya kwana ne domin ƙarfafa wa jama’ar garin gwiwar ci gaba...
Aƙalla mutum uku aka kashe, yayin da aka sace 26 a wani sabon harin da ’yan bindiga suka kai yankin Ƙaramar Hukumar Kaura Namoda, a Jihar...
Wasu mahara da ake zargi ƴan bindiga ne sun kai hari a ƙauyen Waje da ke ƙaramar hukumar Danko Wasagu a jihar Kebbi, inda suka kashe...
Kwamitin Haɗin Gwiwa na Jihar Kano kan Tsaro da Gyaran Matasa, ya kama ’yan daba 31 a wani samame da ya gudana a unguwanni bakwai a...
Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile wani harin Boko Haram a ƙauyen Warambe na karamar hukumar Gwoza na jihar Borno, inda suka hallaka...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci dakarun sojojin Najeriya da su kara zage damtse wajen magance kalubalen tsaro da ke addabar kasar nan.Tinubu ya bayyana...
Har yanzu babu cikakken bayani daga barikin sojojin Termit na Jamhuriyar Nijar, inda bayanai ke cewa sojoji sun yi wa shugabanninsu bore tare da bijire wa...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai hari wani sansanin sojoji a ƙaramar hukumar Marte ta jihar Borno a arewa maso gabashin Nijeriya, inda suka kashe wasu...