Wani mummunan al’amari ya girgiza al’umma a Ƙaramar Hukumar Kwami, Jihar Gombe, inda ake zargin wani magidanci ya jagoranci sacewa da kashe ɗansa mai shekara shida...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama aƙalla mutane biyu da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi, wanda suka hada da: Muntari Shu’aibu da Imrana Rabi’u.A...
Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanar-Janar Olufemi Oluyede, ya ba wa dakarun rundunar wa’adin wata guda su fatattaki sabuwar ƙungiyar ’yan ta’adda ta Mahmud a...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin gaggawa da a yi cikakken sauyi ga dabarun tsaron ƙasa, yana mai umartar shugabannin tsaro su ɗauki...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira wani babban taron tsaro a ranar Laraba tare da mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta yi shelar sake tsara yadda ‘yan sandan kwantar da tarzomar ƙasar (mopol) ke gudanar da ayyukansu domin tunkarar matsalolin tsaro...
Ƙungiyar ta’addanci ta ISWAP ta ɗauki alhakin kai hare-hare kan dakarun tsaron Nijeriya tare da fararen-hula a arewa maso gabashin Kasar nan a farkon watan Afrilu.A...
Wasu Fursunoni fiye da 100 sun tsere daga wani gidan yari a Chadi a yayin musayar wuta, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutum uku da...
Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa masu garkuwa da mutane da aka samu da laifi a jihar za su fuskanci hukuncin kisa ta hanyar...
Wani mutum mai suna Muhammad Ma’aba daga ƙauyen Fujeregi da ke Ƙaramar hukumar Gbako a Jihar Neja, ya mutu a hannun tsohon mijin matar da yake...