An kashe ƙasurgumin ɗan bingida mai suna Gwaska a jihar Katsina tare da wasu 100 a wani harin da sojoji suka ƙaddamar kan masu aikata miyagun...
Wani bom da ya fashe ya yi sanadin mutuwar fasinjoji tara da ke tafiya a kan titin Maiduguri-Damboa a Jihar Borno.Jaridar The Punch ta tabbatar da...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta kama mutane 22 da ake zargi dauke da miyagun ƙwayoyi iri-iri...
Gwamnatin Yobe ta bayyana shirinta na mayar da tubabbun mayaƙan Boko Haram cikin al’ummarsu da aka yi wa shirin kawar da tsattsauran ra’ayi, gyara da sake...
Hukumar Kula da Shaidar Dan Kasa ta Najeriya (NIMC) ta gargadi ‘yan kasar nan da su guji bayyana Lambobin Shaida ta Kasa (NIN) ga wasu da...
Wasu ’yan bindiga sun nemi a ba su Naira miliyan 100 kafin su sako wani fasto da suka yi garkuwa da shi a Jihar Kaduna.Faston, mai...
Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Sha’anin Tsaro, Nuhu Ribadu, ya roƙi ’yan Najeriya da su daina biyan ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya bayyana cewar sabbin hare-haren Boko Haram da garkuwa da mutane a garuruwa kusan a kowace rana ba tare da...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan ta’addar Lakurawa ne sun kai hari kauyen Morai da ke karamar hukumar Augie a jihar Kebbi, inda suka kashe...
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun kai hari kauyen Izge da ke Ƙaramar Hukumar Gwoza a Jihar Borno, inda suka kashe sojoji tare...