Gwamnatin tarayya kasar nan za ta ɗauko hayar ƙwararrun zaratan sojoji daga ƙasashen duniya domin horar da sojojin ƙasar aikin ƙundumbala wajen tunkarar ƴan ta’adda da...
Rundunar ‘yan sandan Birnin Tarayya Abuja ta ce ta kama damin alburusai 488 da aka ɓoye a jarkar manja a tashar mota.Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa bisa fasa gidan yarin da aka yi na Koton Karfe da ke jihar Kogi.Ministan harkokin...
Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere baya sun fasa wani gidan yari da ke garin Kotonkarfe a Jihar Kogi.Kwamishinan yada labarai na jihar, Kingsley Femi Fanwo...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi, ta kama wasu matasa huɗu da ake zargi da yin garkuwa da kuma kashe wani yaro ɗan shekara shida, Shuaibu Safiyanu,...
An bayyana cewa an kashe jami’an hukumar kare al’umma ta jihar Zamfara guda shida (CPG) da aka fi sani da Askarawa da wasu ‘yan banga guda...
An kama wani jami’in rundunar sa-kai ta JTF, Modu Mallam Gana mai shekaru 27 a garin Monguno, bisa zarginsa da harbin wasu gungun matasa wanda ya...
Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun kai hari wani masallaci da ke yankin Rigasa a Jihar Kaduna, inda suka kashe wani matashi yayin da...
Dakarun rundunar Sojojin Sudan sun sake ƙwace fadar shugaban ƙasar daga hannun dakarun sa-kai a yau Juma’a bayan da aka gwabza kazamin fada, kamar yadda wata...
Dakarun sojin Kasar nan sun yi nasarar ceto mutane 84 daga hannun ƴan bindigar da suka yi garkuwa da su, a ƙaramar hukumar Ƙankara tare da...