Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta kashe wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne guda takwas tare da ceto mutane 87 da aka sace a cikin watan...
Wasu bayanai na bayyana cewa a ranar Laraba da misalin ƙarfe 1:00 zuwa 2:00 na ranar an yi artabu tsakanin gungun ’yan bindigar daji da suka...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce adadin mutanen da suka rasa ransu a harin da wani matashi ya kai wa wasu masallata a wani masallaci...
Jami’an ’Yan sanda sun kama wani matashi mai shekaru 38 da ake zargin ya cinna wa mutane wuta a lokacin da suke sallar asuba a Jihar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani mutum da ake zargi da cinna wa wani masallaci wuta yayin da mutane ke Sallar Asuba...
Wasu ‘yan ta’adda sun kai hari a wani sansanin soji da ke karamar hukumar Faskari a jihar Katsina, inda suka kashe sojoji biyar tare da raunata...
Gwamnatin jihar Kogi ta sanar da ceto wasu dalibai shida da aka yi garkuwa da su na jami’ar (CUSTECH) da ke Osara a jihar Kogi.Kwamishinan yada...
Wasu mutane uku sun rasa rayukansu a wani rikicin da ya barke tsakanin wasu ’yan daba a unguwar Darmanawa da ke Karamar Hukumar Tarauni a jihar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce jami’an tsaro sun kashe wani jagoran ‘yan fashin daji mai suna Dogo Bangaje tare da abokan aikinsa uku.Wata sanarwa da ma’aikatar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta fara gudanar da bincike kan mummunan al’amuran da suka faru dangane da mutuwar jami’in Hukumar kwastam da aka ce ya...