Jami’an ’yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki.Rundunar ’yan sandan jihar ta ce jami’anta sun...
Akalla mutane 49 ake zargin ‘yan bindiga sun kashe a wani samame na kwanaki biyar a jihar Zamfara.Lammarin, a cewar mazauna garin, an kashe su ne...
Gwamnatin jihar Kogi ta ce an kubutar da wasu daga cikin Daliban jami’ar kimiyya da fasaha da ke Osara Okene da wasu ‘yan bindiga suka yi...
Dakarun Operation Haɗin Kai na Rundunar Sojin Ƙasa da ke Maiduguri a Jihar Borno, sun kama wani kurtun soja mai suna Lance Corporal Mubarak Yakubu bisa...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba, sun harbe wani matashi mai suna Khalid Bichi a Maitama, Abuja, a daren Juma’a.Bichi, wanda...
‘Yan Ta’adda sun kai wani mummunan hari a garin Bilbis da ke Jihar Zamfara inda suka kashe mutane kusan 20 da suka kunshi maza da mata...
Rahotanni sun ce aƙalla makiyaya biyu da shanu 150 wasu ‘yan bindiga sun kashe a wani hari da suka kai gundumar Kwal da ke Ƙaramar hukumar...
Jami’an Sojojin Kasar nan da hadin gwiwar rundunar farar hula CJTF sun kubutar da iyalan ’yan Boko Haram hudu, bayan sun yi musu kwanton bauna a...
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da sace dalibai tara na jami’ar CUSTEC . da ke Osara Okene.Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnan jihar,...
Ana zargin wasu Ƴan bindiga sun sake kai hari jami’ar kimiyya da fasaha ta CUSTEC da ke jihar Kogi tare da sace wani adadi mai yawa...