Wasu ’yan bindiga sun kai hari fadar Sarkin Zurmi, Alhaji Bello Muhammad Bunu, inda suka kashe mutane uku suka yi awon gaba da wasu.Jaridar Aminiya ta...
Ruwan sama da aka yi a daren ranar Laraba ya haifar da karancin tsaro a gidan yarin da ke Suleja a Jihar Neja, inda ya yi...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta sauke wasu hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, kwacen filaye da sauran laifuka.An sallami hakimai 9 daga mukamansu bisa...
Ana zargin wasu ‘yan bindiga 8 sanye da bakaken kaya sun kai hari Ajadeh Event Centre da ke Iperu Remo daura da hanyar Sagamu, inda suka...
Wani harin sama da aka kai wani ƙauye a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Nijeriya ya kashe aƙalla mutum 33 a makon da ya...
Wata motar ’yan kasuwa ta fashe ta kuma tarwatse, inda rawaito fasinjoji 10 sun mutu, wasu 20 kuma sun jikkata bayan da motar ta taka wani...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta ceto karin wata dalibar makarantar ’yan mata ta Chibok, Lydia Simon, shekara 10 bayan kungiyar Boko Haram ta sace su...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta kasa.Tinubu, wanda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya...
Mutane uku ake fargabar sun rasu wasu 10 sun samu raunukan harbi a rikicin sojoji da direbobin baburan A Daidaita Sahu a garin Gashua, da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta bayyana cewa ta shirya kama wani matashi dan shekara 18 da ya daba wa abokinsa wuka har lahira a wata...