Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da wani daraktan Cibiyar Bincike na Jami’ar Tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara, Bello Janbako.Janbako, wanda kuma babban...
Majalisar dokokin Jihar Kogi ta koka da rashin tsaro da ke kara ta’azzara a cikin makonni uku da suka gabata a Karamar Hukumar Yagba ta Gabas...
Rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta kama wani magidanci mai shekara 43 kan zarginsa da hannu a mutuwar matarsa mai shekara 42.Kakakin rundunar ‘yansandan jihar DSP...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta ce, ta kama wasu mutane biyar da aka samu da makamai da bindigu kirar AK 47 ba bisa ka’ida...
Al’umar garin Tudun Biri da iftila’in harin bam na sojoji ya afkawa a makon da ya gabata yayin da suke gudanar da taron Maulidin Annabi (SAW),...
Babban hafsan sojin kasa (COAS), Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya ziyarci wurin da sojoji suka kai harin bama-bamai a unguwar Tudun Biri da ke karamar hukumar...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani mutum mai shekara 50, da take zargi da kera makamai a Karamar Hukumar Ringim.Kakakin rundunar a...
Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC, ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce wasu jami’an sojin saman ƙasar suka...
An yi garkuwa da wani jami’in hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) a karamar hukumar Sagbama da ke jihar Bayelsa.Masu garkuwa da mutanen sun...
Gwamna Abdullahi Sule na Nasarawa, ya gana da shugabannin kungiyar al’adun Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore, domin tattaunawa da kuma doba yadda za a magance...