Akalla mutane 11 ne wasu ta’adda da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka kashe a wasu kauyuka biyu na gundumar Gandi da ke karamar hukumar...
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya yi Allah wadai da kisan gillar da wasu ‘yan bindiga suka yi wa al’ummar kananan hukumomin Musawa, Danmusa,...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya ce gwamnatinsa na ci gaba da samun nasara a yakin da ake yi da ‘yan bindiga a jihar.Gwamnan ya...
Kwanaki kadan kagin a gudanar da zaben gwamna a jihar Kogi wanda aka shirya gudanarwa a ranar 11 ga watan Nuwamba, rundunar hadin gwiwa ta jami’an...
Gwamnatin Tarayya ta yi Allah wadai da gargadin tafiye-tafiyen da Amurka ta yi wa ‘yan kasarta da ke Najeriya, tana mai cewa irin wannan shawarar na...
Wasu ‘yan bindiga ne sun mamaye al’ummar garin Yashi da ke karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara a karshen makon nan.Ana zargin sun kashe mutum guda...
Karamin ministan tsaro, kuma tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, ya ce har yanzu Najeriya na bukatar kwarewa da shawarar hafsoshin sojan da suka yi ritaya...
Babban Hafson tsaron Kasar nan (CDS) Manjo Janar Christopher Musa, ya gargadi masu shirin kawo cikas a zaben gwamnoni da za a gudanar ranar 11 ga...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe shugaban kauyen Zagzaga da ke unguwar Kabula a karamar hukumar Munya a jihar Neja, Malam Usman Hussaini.Jaridad PUNCH ta samu labari...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, a ranar Juma’a, ya yi barazanar tube duk wani kwamishina, basaraken gargajiya ko kuma ‘yan majalisar zartaswa da aka samu yana...