Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, a ranar Larabar nan ta yi karin haske dangane da kama wasu mutane tara da ake zargi da aikata laifuka daban-daban...
Rudunar sojojin saman kasar nan karkashin Dakarun Operation Hadarin Daji tare da hadin gwiwar jami’an ‘yan sandan jihar Zamfara sun ceto daliban jami’ar tarayya da ke...
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce farmakin jiragen sama na Operation Hadin Kai da Hadarin Daji sun kawar da ‘yan ta’adda da dama a hare-haren da...
Wasu ‘yan bindiga a yammacin ranar Asabar sun sake yin garkuwa da wasu daliban jami’ar tarayya ta Gusau da ke jihar Zamfara.Daliban biyu, a cewar wani...
Runduna ta daya ta sojojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 6 da aka yi garkuwa da su tare da kashe wani dan bindiga 1...
Rundunar sojin kasar nan ta ce a ranar Alhamis ta kubutar da wasu dalibai hudu da suka kammala karatun digiri na biyu a Jami’ar jihar Nasarawa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta bayyana yadda ta kama wani mutum da ake zargi da kisan kai mai suna Usman Yahaya Muhammad daga kauyen Kinboku-Kudu...
Rundunar soji ta musamman ta Operation Safe Haven, ta kama wasu mutane 13 da ake zargi da laifin satar mutane, fashi da makami, da sata da...
Babban hafsan hafsoshin tsaron Kasar nan, Janar Christopher Musa, ya sha alwashin cewa ba zai kunyatar da ‘yan Najeriya da shugaban kasa Bola Tinubu ba, a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce ta kama wasu mutane 10 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne tsakanin Satumba zuwa 3 ga watan...