Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, a ranar Litinin din nan da rana, ya jagoranci taron kwamitin tsaro na kasa a fadar gwamnati da ke Abuja.Duk da...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da rufe kasuwannin shanu da aka fi sani da Kara a kananan hukumomi biyar na jihar nan take.Kwamishinan yada labarai da...
Gwamnatin jihar Kaduna ta dauki matasa 7,000 aikin binilanti domin sintiri a jihar saboda kara kaimi ga kokarin da hukumomin tsaro na tarayya ke yi na...
Kwamandojin ‘yan ta’addar Boko Haram hudu da wasu mayaka 13 da ‘yan uwansu 45 sun mika wuya ga dakarun hadin gwiwa na kasa da kasa (MNJTF).Sanarwar...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka, tare da gurfanar da...
Mukaddashin babban Kwanturolan Hukumar yaki da fasa kwauri ta Kasa Kwastam, Bashir Adeniyi ya sanya jami’an hukumar domin kula da kan iyakokin kasashen Benin, Cameron da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka hada da fashi da makami, da kwacen...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ana neman wasu manyan ‘yan daba guda uku tare da yi wa duk wanda ya kawo bayanan inda...
Nuhu Ribadu, mai baiwa shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jihohin Kudu maso Gabas biyar a Abuja ranar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke sama da mutane 100 da ake zargi da laifin satar mutane, fashi da makami da wasu laifuka.Kwamishinan ‘yan sanda,...