Jami’an tsaro a Jihar Sokoto, sun bayyana cewar wasu ‘yan bindiga daga kasar Mali da suka tsallako iyaka daga Nijar sun kashe mutane 17 ciki har...
Rundunar tsaron fararen hula da kadarorin gwamnati ta Civil Defense a jihar Jigawa ta baza jami’anta dubu 1 domin kare kadarorin kasa da na al’umma a...
Rundunar tsaron fararen hula da kadarorin gwamnati ta Civil Defense a jihar Kano ta baza jami’anta 3, 400 domin bada tsaro ga masu zanga-zanga a jihar.Kwamandan...
Jami’an rundunar tsaron farin kaya ta DSS sun kashe daya daga cikin ‘yan bindigar da suka sace mahaifiyar mawakin nan Rarara tare da kama 1 daga...
Shelkwatar tsaron Najeriya ta ce sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 125 tare da kama 200 da ceto mutane 140 da aka yi garkuwa dasu a samamen...
‘Yan bindiga sun sace mutane 150 ciki har da jarirai a garin Dan Isa na karamar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara a karshen makon da...
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce harin Bam da aka kai garin Gwoza da Pulka a jihar Borno inda mutane da dama suka...
Wasu rukunin ‘yan fashin daji sanye da Hijabai sun kai hari garin Runka a karamar hukumar Safana dake jihar Katsina a daren Asabar inda suka sace...
Hukumar dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC, ta bukaci hukumar ‘yan sandan duniya ta INTERPOL ta sanya idanu kan tsohon Gwamnan...
Rundunar sojan Najeriya ta bayyana shirinta na karfafa alaka da kafafen yada labarai domin tabbatar da tsaron kasa.Rundunar sojan ta bayyana hakan ne a jiya Alhamis...