Kwamishinan ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja, Haruna Garba, ya koka da rashin isassun ma’aikata da kayan aiki. Kwamishinan ya bayyana kalubalan da suka hada da...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Muhammed Usaini Gumel, a ranar Alhamis ya haura tsaunin Dala mai dimbin tarihi da aka fi sani da Dutsen Dala, domin...
Sheikh Ahmad Gumi malamin addinin musulunci ne, likita ne wanda ya yi ritaya a matsayin kyaftin a rundunar sojojin Najeriya. A cikin wata hira da aka...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano (CP), Muhammed Usaini Gumel, ya ce rundunar za ta shirya wasan kwallon kafa tsakanin kungiyar ta da wasu ‘yan daban...
Shugaban kasa Bola Tinubu yana wata ganawa da mai baiwa shugaban shawara kan kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu da hafsoshin tsaro a fadar gwamnati da ke...
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki majami’ar RCCG da ke Abule-Ori a Karamar Hukumar Obafemi Owode ta Jihar Ogun, inda suka kashe Fasto suka kuma yi...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima a ranar Alhamis ya bukaci shugabannin arewa da su marawa kokarin gwamnatin Bola Tinubu wajen tunkarar kalubalen tsaron Najeriya. Shettima ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama (503) da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka hada da ‘yan fashi da makami, satar shanu, kisan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta bayyana cewa ta ceto wasu yara guda 9 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su daga al’ummar Gora-Namaye da...
Wasu ƴan bindiga da suka kai hari wasu ƙauyuka a Zamfara sun hallaka mutane da dama gami da sace ƴan mata su fiye da 30. Rahotonni...