Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin kira da kuma tayar da hankali a wasu sassan jihar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe a ranar Asabar din nan ta tabbatar da harin da aka kai kan ma’aikatan wucin gadi na hukumar zabe ta...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta soke duk wani gangamin siyasa da za a gudanar a jihar biyo bayan rikicin da ya barke tsakanin magoya...
Rundunar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano ta bayyana cewa ta kame fiye da ƴaqan daba su saba’in ɗauke da muggan makamai da ake zargin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 93 da ake zargi da aikata laifin dabanci a lokacin yakin neman zabe a jihar....
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da aikata zamba a tare da samun su da katin...
Hukumar Tsaro ta farin kaya, DSS a Kano, ta gargadi jam’iyyun siyasa da sojojinsu na baka da su daina tada zaune tsaye daga ayyukan da...
Wani matashi a jihar Adamawa ya amince cewa ya daba wa wani mutum wuka saboda mutumin ya haska mahaifiyarsa da fitila wato (filashin). Matashin mai...
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa (FRSC) a ranar Juma’a ta shawarci masu ababen hawa da su guji amfani da motocin bas masu kujeru 18 wajen...
Rundunar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta nesanta kanta da wasu jami’ai da ake alakanta rundunar da su wadanda ake zargin suna karbar cin hanci...