Rundunar ‘yan Sanda shiyya ta daya (Zone 1) ta kama wasj magidanta guda biyu da ake zarginsu da yin sakon kudi na bogi wato Alerts inda...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, ta ware jami’anta guda 1,000 da za su kula da zirga-zirga ababen hawa a...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta cafke wasu da ake zargi da satar allunan makabarta 28 da ake yi wa kabari shaidar mamata. Rundunar ta bayyana...
Jama’a sun shiga firgici a jihar Kaduna ta Najeriya bayan wani mutun da ake zargin dan ta’adda ne ya tarwatsa kansa da bam a daidai lokacin...
Gwamnatin tarayya, ta ce za ta kashe Naira biliyan 22 da miliyan 44 wajen ciyar da ɗaurarrun da ke tsare a gidajen ajiya da gyaran hali....
Rundunar ƴan sandan jihar Edo ta ce, ta cafke wani jami’an sojan ruwa Ibrahim Adamu, mai shekara 25 da wani jami’in gidan ajiya da gyaran hali...
Jami’an ‘yan sanda da ke gudanar da aikin bincike na yau da kullun, a jihar Delta sun samu nasarar kama wasu mutane Maza 59 mata...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke Ibrahim Musa mai shekaru 22, wanda ake zargi da dabawa mahaifiyarsa mai shekaru 50 wuka a...
Sabon kwamishinan rundunar ƴan sandan jihar Kano Muhammad Usaini Gumel, ya gargaɗi jami’an rundunar da su kauce wa aikata laifukan cin hanci da rashawa. Kwamishinan, ya...
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da rahoton cafke ƴan daba da masu ƙwacen wayoyin mutane har su 98 a sassan jihar. Gwamnatin ta bayyana hakan ne...