Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce dakarun sojin Najeriya na musamman sun samu nasarar kashe wasu ƴan bindiga su 11 a wata musayar wuta da suka yi...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara, ta tabbatar da rahoton sace wasu mata biyu ɗaliban jami’ar tarayya ta Gusau da ƴan bindiga suka sace su a daren...
Watanni 8 bayan kai hari ga gidan yarin kuje dake Abuja, rahotanni na cewa har kawo yanzu akwai fursunoni 460 da suka tsere ba tare...
Dakarun sojin Najeriya da suke yin aiki a runduna ta daya da ke aiki a yankin karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, sun kashe wasu yan...
Hukumar tsaro ta DSS ta ce, jami’anta sun cafke wasu ƙasurguman ƴan fashi da makami su 6 a garin Gegu Beki da ke kan hanyar Lokoja...
Rundundar ƴan sandan jihar Kano ta baza jami’ai da dama a sassa daban daban Yan sanda a wurare dabam-daban a ƙwarya birnin jihar da safiyar yau...
Gwamnatin jihar Kano, ta sanya dokar hana fita daga safiyar yau Litinin zuwa dare. Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da Kwamishinan yaɗa labarai...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bai wa masu unguwanni da Hakimai da kuma Dagatai umarnin sanya ido wajen shige da ficen baƙin...
Kasa da sa’o’i 24 a gudanar da zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisu a ranar Asabar, rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi a ranar Juma’a ta...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu umarnin kotu na tsare magoya bayan jam’iyyar (NNPP) da aka kama har sai an kammala zaben ranar...