Kimanin mabukata127,491 ne da suka nemi shiga aikin ‘yan sanda daga ranar Talata za su mamaye shedikwatar ‘yan sandan jihohin da ke fadin kasar domin duba...
Wata kotu a Jihar Kano ta umarci jami’an tsaro da su ci gaba da tsare Mu’azu Magaji, tsohon kwamashinan ayyuka, bisa zargin ɓata sunan Gwamnan jihar...
Gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin dawowar zaman lafiya cikin gaggawa a duk kauyuka da al’ummomin da ta’addanci ya shafa a fadin kasar.Mataimakin shugaban kasa...
An harbe jami’an ‘yan sandan Germany biyu a ranar litinin bayan da suka ja mota a lokacin da aka tsayar da jerin mota, lamarin da ya...
Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa, NDLEA, Birgediya Janar Mohamed Buba Marwa (Mai Ritaya) ya gargadi sabbin jami’an hukumar yaki da...
An kama wasu mutane 8 da ake zargin barayin ne masu fasa bututun mai ne a karamar hukumar Akuku-Toru da ke jihar Ribas, yayin da gwamnatin...
Hukumar Yaƙi da Masu yi wa Tattalin Arzikin ƙasa Zagon-ƙasa, EFCC, ta tsare Darakta-Janar na gidan rediyon ƙasa, Voice Of Nigeria, VON, Osita Okechukwu.Wata majiya da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da ranar da za a fara tantance masu neman aikin daukar ma’aikata na rundunar ‘yan sanda a fadin kasar...
Wato kotun shari’ar Musulunci da ke Hotoro Masallacin Juma’a a Jihar Kano ta bayar da umarnin kamo mata Shahararren jarumin fina-finan Hausa na Kannywood a Najeriya,...
Sabbin jiragen kasa guda biyu masu sauri da gwamnatin jihar Legas ta saya a baya-bayan nan za su fara aiki nan da watanni hudu na shekara,...