Kwamishinan ‘yan sandan jihar Borno, Abdu Umar ya tabbatar da kama wasu ‘yan bangar siyasa da suka kai hari tare da yi wa wata mata mazauna...
An ji karar harbe-harbe da yammacin jiya Lahadi a kusa da gidan shugaban kasar Burkina Faso bayan da sojoji suka gudanar da zanga-zanga a wasu barikoki...
Rundunar ‘yan sanda a ranar Litinin ta gurfanar da Abdulmalik Tanko, wanda ya kashe Hanifa Abubakar, ‘yar shekara 5, wanda shi ne malamin makarantarta da ke...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar dakatar da lasisin dukkan makarantu masu zaman kansu har sai an tantance su.Kwamishinan Ilimi na Kano Sanusi Said Kiru ne ya...
Wasu fusatattun matasa sun bankawa makarantar Noble Kids Academy wuta da ke Kwanar Dakata a Jihar Kano.Makarantar ita ce ta Abdulmalik Tanko, wanda ya yi garkuwa...
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kira ga shugabannin siyasa da na gargajiya da na addini da su hada kai wajen ganin an...
A yau ne garin Gashua shedikwatar karamar hukumar Bade a jihar Yobe ya tashi da tashin hankalin da wasu matasa da suka fusata suka yi kan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da karar wani babban dalibin kwalejin ilmin addinin musulunci ta Elkanemi Maiduguri da ya sara masa wuya dan shekara...
Gwamnan jihar Filato, Simon Bako Lalong, ya yabawa jami’an tsaro a jiharsa kan yadda suka tashi tsaye wajen ganin sun dakile yunkurin masu garkuwa da mutane...
An yi garkuwa da kwamishinan kasuwanci da farawa na jihar Bayelsa, Mista Otokito Federal Oparmiola.An ce wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun yi garkuwa da...