Yau kimanin kwanaki Arba’in (40) da wasu masu garkuwa da mutane su ka sace wata yarinya mai shekara biyar a birnin Kano.Mutanen sun ɗauke Hanifa Abubakar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya janye haramcin da ya saka wa Twitter a ƙasar nan.Mai magana da yawun shugaban Najeriya Malam Garba Shehu ya tabbatar wa...
Turka-turka jami’an hukumar DSS sun daki ma’aikacin jarida a lokacin da yake tsaka da gudanar da aikinsa, don sun tare wani mai babbar motar Dangote dake...
Lauyan da ke kare gamayyar ƙungiyoyin matuƙa Baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano, Abba Hikima, ya bayyana cewa har kawo yanzu mambobin kungiyar ba su janye...
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya caccaki kisan kiyashin da aka yi wa mutane a jihar Zamfara ta Najeriya a makon jiya, yayin...
Rundunar Vigilante, reshen unguwar Kundila da ke ƙaramar hukumar Tarauni sun samu nasarar kama wasu matasa da su ka yanka wani doki a Jihar Kano.Wadannan matasa...
Rundunar ‘yan sandan farin kaya ta Najeriya NSCDC reshen jihar Sokoto ta dakatar da duk wasu ayyuka da suka shafi aikin sa kai a rundunar har...
By Tanko Yakasai OFRTsohon babban sakataren kungiyar Arewa (ACF), Anthony Sani, ya yi daidai da cewa rashin tsaro a Najeriya ko a wani wuri zai fi...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya tabbatar da harin da aka kai wasu al’ummomi a kananan hukumomin Bukuyyum da Anka.Sama da mutane 60 ne aka kashe...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ziyarci wasu da suka samu raunuka a cibiyar lafiya ta tarayya dake GusauDakarun da ke aikin wanzar da zaman...