Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN reshen jihar Imo ta nemi afuwar cocin Anglican kan mamaye cocin da jami’an tsaro suka yi.Shugaban kungiyar ta CAN a jihar, Reverend...
Hukumomin ‘yan sanda a Ghana sun gargadi malaman addini da su auna furucinsu a lokacin sakwannin sabuwar shekara ko kuma su fuskanci hukuncin dauri na shekaru...
Wani dan bindiga shi kadai ya kashe mutane hudu tare da raunata wasu uku ciki har da dan sanda a ranar Litinin bayan bude wuta a...
Rundunar Sibil Difens, NSCDC ta tabbatar da kama wasu ƴan ta’adda masu fashin daji waɗanda su ka tsere da ga Magami, a Jihar Zamfara sakamakon hare-haren...
Kungiyar dattawan jihar Zamfara ta koka kan yadda hukumomi a jihar ke sakin ‘yan fashi da makami tare da hadin gwiwa da wasu ba bisa ka’ida...
Rundunar ‘yan sanda a babban birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama wasu mutane hudu tare da motoci 21 bisa laifin yin tseren mota da wasu...
Wasu mafarauta a kauyen Udawa da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna sun kama wani dan bindiga a wani daji da ke kan hanyar Kaduna-Birnin...
Dakarun Najeriya sun daƙile wani hari da ƴan Boko Haram da ISWAP su ka shirya kaiwa a kan Buni-Yadi da ke Ƙaramar Hukumar Gujba a Jihar...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta ce ta kama wani gungun masu ƙwacen waya su 6 da su ke addabar al’umma a jihar.Kakakin rundunar, SP...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Mista Charles Mato, Sum Pyem, kuma basaraken Gindri, a karamar hukumar Mangu ta jihar Filato ranar Lahadi.Maj. Ishaku Takwa, jami’in...