A yau Lahadi ne ƴan bindiga su ka ɗauke Charles Mato, mai riƙe da sarautar Sum Pyem kuma Sarkin Gindiri a Karamar Hukumar Mangu da ke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya sun cancanci kasar da za ta baiwa ‘yan kasar tabbacin tsira daga fargaba da tsangwama.A wata sanarwa da...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a ranar Juma’a ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ce dazukan kasar na daukar masu aikata laifuka iri-iri.Gwamna Ganduje...
Mazauna unguwar Darusalam da ke Minna, Jihar Naija sun tashi cikin kaɗuwa da firgici bayan da wani matashi, mai suna Steven Jiya, ya bankawa mahaifiyarsa, Comfort...
Sojojin Najeriya sun hallaka wani kwamandan ISWAP, Modu Kime, wanda a ke kira da Abou Maryam a harin jiragen sama da su ka kaiwa ƴan ta’adda...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta ce ta kama wani matashi, mai suna Hayatu Musa, wanda ya yi ƙaryar cewa ƴan ta’adda sun yi garkuwa...
Rahotanni sun bayyana cewa kimanin sama da ‘yan kasuwa 70 ne ake kyautata zayon an yi garkuwa dasu a ranar Laraba a lokacin da wasu ‘yan...
Hukumar Daƙile Safarar Ɗan’adam, NAPTIP ta samu danƙa wata yarinya ƴar shekara 5 da haihuwa a hannun iyayenta.Darakta-Janar ta NAPTIP, Fatima Waziri-Azi, a yayin miƙa yarinyar...
An sake gano wasu gawarwaki biyu biyo bayan wasu hare-hare da aka kai wasu kauyuka uku a karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna wanda ya kawo...
Ƙungiyar dattawan arewacin Najeriya, watau Arewa Consultative Forum ko ACF ta zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da koyawa gwamnonin arewacin kasar nan nuna halin ko-in-kula dangane...