Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya kuma Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce za a iya kawo karshen ’yan bindiga a wata 16 da suka rage wa...
Ƙarshen tika-tika dai an ce tik! Bayan shekaru 14 ya na ƙin halartar zaman kotu, tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Saminu Turaki ya bayyana a karon farko...
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya hana karuwanci da kuma gidajen rawa a Fatakwal, babban birnin jihar.Gwamnan ya bada umarnin ne a saƙon sa na sabuwar...
An ceto wasu mutane tara da aka yi garkuwa da su a jihar Kaduna bayan da tawagar jami’an tsaro ta hadin gwiwa suka kai samame a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin CP Sama’ila Shu’aibu Dikko, fsi ta bayyana cewa daga 1 ga watan Janairu, 2021 zuwa 31 ga watan Disamba,...
Kungiyar shugabannin addinin Kirista karkashin inuwar United Pastors for Change ta yi kira ga gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna da jami’an tsaro da su kara...
Akalla ‘yan bindiga 38 ne aka kashe tare da dari tara da casa’in da tara da ‘yan sanda suka kama a jihar Katsina bisa laifuka dari...
Gamayyar Ƙungiyoyi masu Zaman Kansu a Arewa, a ƙarƙashin inuwar CNG, sun koka kan yawaitar garkuwa da mutane, kashe-kashe da rashin tsaro a ƙasar nan.Daraktan sadarwa...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashin dajin ne da ba a san ko su wanene ba sun kai hari kauyen Gada da ke karamar...
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da makamai domin yakar ‘yan bindigar da ke addabarsu.A cewar gwamnan, jami’an...