Shugaban ƙasar Aljeriya ya ce zai ɓullo da tsarin biyan matasan da ba su da aikin yi a ƙasar yayin da take fama da adadin marasa...
Wata Kotun Shari’a da ke zaman ta a Rigasa, Jihar Kaduna ta aike da wasu kishiyoyi matan wani mutum mai suna Danlami Tasiu zuwa gidan yari...
Wasu rahotanni sun bayyana cewa rundunar ƴan sandan ƙasar nan ta kama mataimakin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari.Rahotannin sun ce a yanzu haka ana tsare shi...
Abdulmalik Tanko, wanda a ke zargi da yin garkuwa da kuma kashe dalibarsa, Hanifa Abubakar, ƴar shekara 5, ya musanta garkuwa da kuma kashe ta.A yau...
Hukumar yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) ta ce tana neman ɗan sanda DCP Abba Kyari ruwa a...
Kungiyar Mata ‘ta a masana’antar Kanywood wato Kannywood Women Association Nigeria (K-wan) karkashin jagorancin Hauwa A Bello sun yi barazanar gurfanar da fitaccen mawakin nan Naziru...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya wato NDLEA ta yi nasarar cafke wani ɗan ƙasar India mai suna Vyapak Nutal da laifin shigo...
Bayan ya shafe kwanaki goma sha biyu a gidan yari, a ƙarshe dai Muaz Magaji, babban ɗan adawar Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya shaƙi iskar...
Babban lauyan gwamnati kuma Kwamishinan shari’a na jihar Kano, Barrister Musa Abdullahi Lawan,ya bayyana cewa hukumar bayar da tallafin shari’a ta Najeriya (Legal Aid Council of...
Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff ya ƙaryata rahotannin da a ke yaɗawa cewa ya na da hannu a Boko Haram, in da ya ce...