Jami’an hukumar da ke kula da zirga-zirgar ababen hawa a jihar wato KAROTA sun samu nasarar cafke wani matashi matukin Adaidaita Sahu da zargin satar wayoyin...
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Babban Birnin Tarayya Abuja a ranar Litinin ta ki amincewa ta bayar da belin dakataccen Mataimakin Kwamishinan ’Yan Sanda,...
Wata babbar kotun jiha da ke unguwar Bompai a jihar Kano, karkashin jagorancin shari’a, jostis Nasiru Saminu, taci tarar hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta...
Hukumar Yaƙi da sha da Fataucin Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA ta kama ƙwayar Tramadol mai nauyin miligiram 225 har guda 649,300 a filin jirgin sama na...
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelinsky ya ce ya amince ya sasanta da Rasha a wani wuri kan iyakar Ukraine da BelarusMista Zelensky ya ce a tattaunawar da...
Aƙalla mayaƙa 20 da ake kyautata zaton ƴan Boko Haram ne aka kashe a kudancin Nijar a wani farmaki da dakarun haɗin guiwa suka kai, kamar...
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya yi Allah wadai da mamayar da ƙasar Rasha ta yi wa Ukraine tare da cewa yana yi wa ƴan kasar...
Babban dan Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, wato Abdulazeez Ganduje, ya yi barazanar kai mahaifinsa kotu in har ba’a biya shi cikon kudin da yake...
Babbar Kotun Jihar Legas da ke zamanta a Ikeja ta yanke wa riƙaƙƙen wanda ake zargi da garkuwa da mutane Chukwudimeme Onwuamadike wanda aka fi sani...
Hukumar da ke kula da zirga-zirgar ababen hawa a jihar wato KAROTA ta bayyana kudurinta na yin aiki tare da jami’an rundunar tsaron kare fararen hula,wato...