Gwamna Nasir El-Rufa’i na Jihar Kaduna a yau Alhamis ya ce girman kalubalen tsaro da ake fama da shi a yankin Arewa-maso-Yamma ya fi wanda a...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi kallon ƙwallon kafa da Najeriya za ta fafata da Ghana a Abuja a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin...
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa an sace wasu fasinjoji da ba a bayyana adadinsu ba daga wani jirgin kasa da ya tashi daga Abuja zuwa...
Gwamnatin Kaduna ta tabbatar da afkuwar wata fashewa, inda bam ɗin da ya tashi a Ƙaramar Hukumar Igabi ya raunata mutum biyu ranar Asabar.Wata sanarwa daga...
Mutane hudu ‘yan gida guda ne suka nutse a hatsarin kwale-kwale a jihar Kebbi da ke arewacin Najeriya.Hukumomi da mazauna yankin sun ce waɗanda hatsarin ya...
Jami’an tsaron ƴan sanda a jihar Kano na shirye-shiryen kama Alhaji Bashir Hayatu Jantile (Gentile), mataimaki na musamman ga shugaban majalisar dattijawan Najeriya, saboda sukar manufofin...
Jami’an ƴan sanda a jihar Kano sun samu nasarar cafke wasu ɓarayin dabbobi da suka addabi ƙauyen Aujawarar Alkali da ke yankin Ƙaramar Hukumar Gezawa.Haka kuma...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa a bisa hare-haren ƴan haramtacciyar ƙungiyar masu rajin samar da yankin Biafra, IPOB.A tuna cewa a ranar Asabar ne...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanya dokar-ta-ɓaci ta tsawon sa’o’i 24 a Ƙananan Hukumomin Jema’a da Kaura, inda ta ce tuni dokar ta fara aiki.Sanarwar na ƙunshe...
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Desert Sanity sun samu nasarar tarwatsa sansanonin ‘yan ƙungiyar ISWAP da Boko Haram a ƙauyukan Ndufu da...