Sojojin Najeriya sun ce sun kashe ɗaya cikin manyan kwamandojin Iswap da wasu mayaƙa a wani farmaki a arewa maso gabashi.Sojojin sun ce sun kashe kwamandan...
Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani yaro ɗan shekara 14, Musa Sani a wani ruwa mai suna Rafin Mukugara da ke ƙauyen...
Nan da kwanaki 10 ‘yan matan makaratar sakandiren gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Birnin Yauri a jihar Kebbi za su cika watanni 10 a hannun ‘yan bindiga,...
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya tsallake rijiya da baya a wani haɗarin mota da ya rutsa da tawagarsa akan hanyarsa ta zuwa gida daga filin...
Rundunar Tsaron Fararen hula ta Ƙasa, NSCDC, ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai a wata gobara da ta tashi a wani gidan mai dake Al-Masfa dake...
Kimanin sojoji 11 sun rasa rayukansu yayin wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai kan wani sansanin sojojin Najeriya a karamar hukumar Birnin Gwari ta...
Ɗan gidan tsohon Mataimakin Sifeto-Janar (mai ritaya) kuma Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Zamfara, Ibrahim Mamman Tsafe.Daily Trust ta jiyo cewa ɗan gidan...
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo a jiya ya bayyana rashin tsaro da ke addabar kasar a matsayin ‘babbar matsala’, kuma ya ce ya kamata masu ruwa...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya ce ‘yan Boko Haram ne suka tsara tare da aiwatar da hari kan jirgin kasa a Abuja zuwa Kaduna...
Wani babban abokin ango a unguwar Gaida da ke Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano ya shiga gidan ma’auratan ya sace wa amaryar kayan lefe da...