Cocin Katolika da ke Kafanchan a jihar Kaduna ta tabbatar da sakin Rabaran Fr. Emmanuel Silas, sa’o’i 24 bayan wasu ‘yan bindiga sun sace shi.An yi...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan sara suka ne, sun kai wa ƴan majalisar dokokin jihar Bauchi hari a gidan saukar bakin su dake jihar.Rahotonni sun...
Gwamnan Jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello, ya sanya dokar dakatar da haƙar ma’adinai a ƙananan hukumomin Shiroro da Munya da kuma ƙaramar hukumar Rafi.Hakan na...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya kaddamar da horas da wata sabuwar rundunar tsaro da aka kafa, ta Community Protection Guard (CPG) domin magance ‘yan...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce ta cafke wani matashi bisa zarginsa da kashe kanin mahaifinsa.Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa,...
Rundunar tsaro a jihar Ondo ta Amotekun ta kama wasu mutane da ake zargi da hannu a kisan kiyashin da aka yi wa masu ibada a...
Rundunar tsaro ta Civil Defence NSCDC shiyyar Kano, ta buƙaci mutane da su riƙa sanarwa da hukumomin tsaro dukkan wani motsi da basu yarda da shi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce, ta cafke wani matashi da ake zargin yana amfani da shafukan bogi na kafafen sada zumunta domin yaudara da...
Rundunar ƴan sandan jihar Biniwe, ta cafke wasu mutane 4 bisa zarginsu da hannu wajen kai hari ƙauyen Igama na jihar. Jami’in yaɗa labaran rundunar Catherene...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun yi nasarar hallaka wasu gawurtattun ɓarayin daji su 4 waɗanda suka jima suna addabar mazauna garin Saminaka...