Rundunar ƴan sandan jihar Borno, ta tabbatar da rahoton sace wasu mata biyu da wasu da ake kyautata zaton ƴan ƙungiyar Boko Haram ne suka yi.Kwamishinan...
Runadanar ƴan sandan jihar Kano, ta ce ta cafke mutane goma sha ɗaya bisa zargin su da hannu wajen haddasa wani faɗan daba a unguwar Jakara.Jami’’in...
Wasu daga ciki dangin fasinjojin da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su na jiragin ƙasan Abuja zuwa Kaduna, sun musanta labarin da ake yadawa a...
Tsohon shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce harbe-harben da aka samu a kasar a baya-bayan nan inda aka kashe yara goma sha tara da malamai biyu,...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta cafke wani mai tuƙa babur ɗin Adaidaita sahu Yusuf Abdurrahman Ƙwaya bisa zargin sa da...
Ministan watsa labarai da al’adu na Najeriya Alhaji Lai Mohammed ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina barin ƴan ƙungiyar IPOB...
Ƙungiyar Jama’atu Nasrul Islam, JNI reshen karamar hukumar Zaria ta maka Mai Martaba Sarkin Zazzau, Ahmed Bamalli a kotu bisa zarginsa da karkatar da cekin kuɗi...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun kashe mutane 6 tare da yin awon gaba da Dagacin garin Ƙarfi da ke yankin ƙaramar hukumar...
Gwamnatin Jihar Sokoto, ta sanar da sanya dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a faɗin jihar.Hakan dai na cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar ta...
Akalla gawarwakin mutum 18 aka tsamo daga wani kogi a karamar hukumar Mai’adua ta Jihar Katsina bayan da kwalekwalen da suke ciki ya nutse da su.Jaridar...