A safiyar yau Juma’a ne kashin farko na ƴan Najeriya da aka kwashe daga birnin Bucharest na ƙasar Romania su ka sauka a filin jirgin saman...
Jama’ar gari sun cinna wa wasu masu kwacen waya wuta da ransu bayan da bata-garin suka kwace wa wata mata waya da jakar hannu rana tsaka.Wani...
Shugaban Rasha Vladmir Putin ya ce yaƙinda ya ƙaddamar a Ukraine na tafiya yadda aka tsara.Yana magana ne yayin wani jawabi da ya gabatar a ranar...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta gabatar da tuhuma takwas ga DCP Abba Kyari da karin mutum shida, a gaban wata...
Kimanin ‘yan bindiga 200 ne jami’an tsaro suka halaka a jihar Niger da ke yankin Arewa maso Tsakiyar Najeriya, inda ake fama da matsalar rashin tsaro.Kwamishina...
Gwamnatin Najeriya ta amince da buƙatar Amurka ta miƙa mata ɗan sanda DCP Abba Kyari wanda ake zargi da hannu wajen aikata zambar fiye da dala...
A yau Laraba wata babbar kotun jiha mai lamba 5 da ke zaman ta sakatariyar Audu Bako ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Usman Na’Abba, a cigaba da...
Wasu mata da jami’an tsaro a Najeriya ke tsare da mazajensu fiye da shekara ɗaya ba tare da shari’a ba na gudanar da zanga-zanga a Jihar...
A jiya Talata wata Babbar Kotun Tarayya a Jihar Kano ta yi fatali da buƙatar da dakataccen Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da...
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da korar wasu ma’aikatan hukumar ƙasa da safiyo ta jihar bisa samun su da laifin yin takardun jabu tare da sayar...