Ƙungiyar Amnesty International ta ce gazawar Najeriya wajen tunkarar matsalar aikata fyaɗe, na ƙarfafa gwiwar masu wannan aika-aika da kashe bakin waɗanda ake yi wa.A wani...
Wani matashi mai suna Haruna Auwala ya rasu a ofishin ƴan vigilante bayan da mahaifinsa, Auwala Ado ya kai shi a yi masa hukunci sabo da...
Rundunar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta Cafke wani matashi Ibrahim Bala wanda ya ƙware wajen ɓalle kayan aikin ginin gidaje.Jami’in hulɗa da jama’a na...
Rundunar sojin saman Najeriya, ta ce dakarunta sun kashe kwamandoji da mambobin ƙungiyar tada ƙayr baya ta ISWAP mutum 50.Mai magana da yawun rundunar Birgediya Janar...
A kalla mutane 300 ne ƴan Bindiga suka kora daga kauyukan karamar hukumar Munya ta jihar Naija.A safiyar Litinin ne ƴan bindigar suka kai harin wanda...
Kungiyar farfado da martabar Arewa (NRO) ta gudanar da wani taro na musamman inda ta tattaro masu ruwa da tsaki da dattawan yankin Arewa domin tattauna...
Ministan tsaron Najeriya Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya, ya yi kira ga al’ummar Najeriya da su tunkari ƴan bindigar da suka addabe su.BBC, ta ruwaito...
Ɗaruruwan mutane ne a garin Chiromawa da ke yankin ƙaramar hukumar Garun Malam a jihar Kano su ka ƙwaci ɗaya daga cikin masu riƙe da sarautar...
Wasu jami’an tsaron hadin gwiwa a jihar Ekiti sun kashe wani mai garkuwa da mutane lokacin da ya je karɓar kuɗin fansa a bakin wani daji...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta kuɓutar da wasu mutane 2 daga hannun masu garkuwa da mutane da suka sace su ƙaramar hukumar Zurmi.Mai magana da...