Rahotanni sun ce dan wasan gaba na Crystal Palace, Wilfried Zaha, ya na shirin yin bazata wajen komawa kasar Saudiya da wasa, inda zai hadu da...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce akwai sauran hanyoyin da ‘yan siyasa za su iya bi don siyan kuri’a ba tare da kudi ba.El-Rufai ya...
Kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, ya ce dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso zai kayar da abokan hamayyarsa...
Mai horar da ‘yan wasan kungiyar Liverpool Jurgen Kloop yace sakamakon nasarorin da kunjgiyar Real Madrid ta samu wajen lashe tarin kofunan gasar zakarun nahiyar Turai,...
Dai dai lokacion da ake shirin karawa tsakanin Manchester United da Barcelona karkashin gasar Europa, Xavi Hernandez ya kambama dan wasan gaba na United Marcus Rashford...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya ce yanzu ne ‘yan wasansa suka doka wasa kamar yadda aka sansu, bayan nasararsu ta...
Dan wasan gaban PSG, Kylian Mbappe ya dawo atisaye bayan raunin da ya ji sati biyu da suka wuce.Mbappe ya dawo atisayen ne gabanin karawar da...
Tauraron ‘dan wasan duniya Lionel Messi ba zai samu bugawa kungiyarsa ta PSG wasa ba a gasar Lique 1 ta Faransa da za suyi da Monaco...
Cristiano Ronaldo ya kafa tarihin zura kwallaye 500 a sabuwar kungiyarsa ta Al-Nassr da ke kasar Saudiyya.Ronaldo ya zura kwallonsa na 500 ne a wasan da...
Cristiano Ronaldo ya kafa tarihin zura kwallaye 500 a sabuwar kungiyarsa ta Al-Nassr da ke kasar Saudiyya.Ronaldo ya zura kwallonsa na 500 ne a wasan da...