Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya zargi ƙungiyar Kwankwasiyya da ƙirƙirar labarin kai wa ayarin motocin magoya...
Zainab Musa Kwankwaso, matar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ta shigar da ƙarar neman raba aurensu a wata kotu da ke Gudu, Abuja, bisa tsarin Khul’i...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci a sauya kwamishinan ’yan sandan jihar, Ibrahim Bakori, tare da jami’an ’yan sanda 18 masu kula da ofisoshin ’yan...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nuna rashin jin dadinsa kan lalata fastocin Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da wasu magoya bayansa suka yi,...
Jihar Kano ta zo ta farko a sakamakon jarabawar NECO ta 2026, inda ɗalibai 74,413 suka samu aƙalla maki biyar da suka haɗa da Ingilishi da...
Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has congratulated the member representing Kiru/Bebeji Federal Constituency in the House of Representatives, Hon. Dr. Abdulmumin Jibrin Kofa, on...
Bayanan da jaridar PUNCH ta tattara daga rahotannin aiwatar da kasafin kuɗin jihohi sun nuna cewa Gwamnatin Jihar Kano ta kashe kusan Naira biliyan 26.5 wajen...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce mulkin jihar ba abu ne mai sauƙi ba, saboda yawan al’ummarta da yanayin kasancewarta mai cike da mutane daga...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa za a gudanar da auren mutum 1,500 da za su ci gajiyar shirin auren gata daga ranar 6 zuwa...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙudirin samar da asibitocin kula da masu larurar ƙwaƙwalwa a shiyyoyi uku na jihar. Ɗan majalisa mai wakiltar ƙananan...