Wasu manyan jam’iyyun adawa a Najeriya sun zargi Shugaba Bola Tinubu da amfani da kudaden gwamnati da hukumomin yaki da cin hanci wajen matsa wa ‘ya’yansu...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar tura sojojin ƙasarsa zuwa Najeriya idan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta gaza dakatar da abin da ya kira “kisan...
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa cire hafsoshin tsaro da shugaba Bola Tinubu ya yi ba shi da alaƙa da jita-jitar yunkurin juyin mulki, sai dai...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin tafiya da ke cikin sahun ’yan ra’ayin ci gaba, duk da cewa...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yabawa Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) bisa nasarorin da ta samu a yaƙin da take da...
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU da ta sake nazarin matsayarta na shiga yajin aiki, tana mai jaddada cewa tattaunawa ce...
Mai rajin kare haƙƙin ɗan adam kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore, ya bayyana cewa tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya amince da yin...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya amince da rahoton Bankin Duniya na watan Oktoba 2025, wanda ya nuna cewa mutane...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da naɗa...
Mai Martaba Sarkin Kano kuma tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa yana goyon bayan kusan kashi 80 cikin 100 na...