Wani Jami’in ɗan sanda mai mukamin Sufeta ya Rasa ransa a yayin wani kwanton ɓauna da wasu da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne suka...
No fewer than 40,000 families may benefit from the Aliko Dangote Food Intervention Programme.Borno State Governor Prof. Babagana Umara Zulum said the donation of 40,000 bags...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya jaddada kudirin gwamnatinsa na sake farfaɗo da Madatsar Ruwa ta Biu da aka daɗe da watsi da ita domin...
Gwamnatin jihar Borno, ta ɗauki matakin hukunta wasu ma’aurata, Mamman Sheriff da matarsa, da aka kama suna cin zarafin wata yarinya a unguwar Pompomari Bypass da...
Wata gobara da ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Munna Albadawi da ke ƙaramar hukumar Jere a Jihar Borno, ta lalata wasu gidaje 10...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya raba kayan abinci da sauran kayan agaji ga mazauna unguwar Feezan da ke birnin Maiduguri.Rabon tallafin da aka gudanar...
Babban Kasuwar Maiduguri da aka fi sani da Monday market ta kama da wuta.Har yanzu gobarar da ta tashi a safiyar Lahadin nan tana ci gaba...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar kyandar biri a jihar.Darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar, Dakta Lawi Mshelia ya...
An kashe mutane da dama tare da jikkata wasu da dama yayin da wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne na Boko Haram suka kai farmaki...