Jam’iyyar PDP ta yi Allah wadai da harin da ta ce an kai wa magoya bayan ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Ibrahim...
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Gombe ta sanar da cewa za a sake gudanar da zaɓen fidda gwani na takarar gwamnan jihar, bayan Kotun Tarayya da ke...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Ministan sufuri, Sanata Saidu Alkali, ya ajiye aikinsa bayan wa’adin da gwamnatin tarayya ta bayar ga masu riƙe da mukaman siyasa da ke son tsayawa takara....
Babbar kotun jihar Gombe ta yanke hukuncin kisa kan wani matashi mai shekaru 25, Hassan Mohammed, bisa samunsa da laifin kashe tsohuwar matarsa Halima Sadiya Adamu...
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar da haramta sana’ar jari bola a duk faɗin jihar, bisa dalilai da suka shafi tsaro. An yanke wannan shawara ne bayan...
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da kashe N665 miliyan don biyan kudin jarabawar Senior Secondary School Certificate Examination (SSCE) ga dalibai 23,873 a jihar. Hakan ya...
Wani ma’aikacin gadi, Shuaibu Adamu mai shekara 19, ya kashe abokin aikinsa Mallam Umar, wanda aka fi sani da Baba Usama, a harabar Gidan Gwamnatin Jihar...
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya gabatar da kasafin kudin shekara ta 2026 mai darajar Naira biliyan 535.6 ga majalisar dokokin jihar. Gwamnan ya bayyana...
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da kashe sama da naira biliyan ɗaya da ɗari uku domin gina sabon ofishin mataimakin gwamna kusa da fadar gwamnatin jihar....