Hukumar Kashe Gobara ta Ƙasa reshen jihar Neja ta bayyana cewa an samu gobara 430 a sassa daban-daban na birnin Minna tsakanin watan Janairu zuwa Disambar...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya rusa majalisar zartarwarsa baki ɗaya. Sai dai ya sake tabbatar da Sakataren Gwamnatin Jihar, da Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da tabbatar da gaskiya a shugabanci, wato SERAP, ta bai wa Gwamna Umar Bago na Jihar Neja wa’adin awanni 48 domin...