Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci mazauna jihar da su rungumi halayen tausayi, karamci, da’a, kishin kasa, da zaman lafiya domin ci gaban jihar...
A yayin da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ke cika kwanaki 100 akan mulki, tuni gwamnan ya cimma wasu nasarori da al’umma ke alfahari...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero Paediatric Hospital.Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya zargi...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu da ke aiki a jiharMai bai wa gwamna shawara na musamman kan makarantu masu...
Madugun Jam’iyar NNPP kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023 a Najeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai yi wa gwamnan...
Zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya shawarci duk wasu masu gine-gine a filayen gwamnatin jihar da su dakata...
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar Laraba...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi Abbas.Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa, tun...
Jam’iyar PRP mai alamar dan mukulli ta sha alwashin mayar da hankali wajen bunƙasa fannoni shida (6) domin gina sabuwar Kano matukar tayi nasara a zaben...