Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa za a gudanar da auren mutum 1,500 da za su ci gajiyar shirin auren gata daga ranar 6 zuwa...
Professor Ibrahim Mu’azzam Mai Bushira, former Commandant General of the Kano Hisbah Board, has warned that efforts to form an independent Hisbah unit in Kano State...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shirin kafa wata sabuwar rundunar sa-kai makamanciyar Hisbah karkashin Ganduje Foundation, domin ɗaukar tsofaffin jami’ai 12,000 da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama akalla mutum 25 da ake zargi da shirya bukin auren jinsi a yankin Hotoro dake cikin birnin Kano. Mataimakin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa ta fara shirye-shiryen ɗaura aure tsakanin sanannun masu amfani da TikTok, Ashiru Idris (Maiwushirya) da Basira (Ƴarguda), bisa...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu matasa biyar, ciki har da amarya da ango, bisa zargin gudanar da auren bogi ba tare da amincewar...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sanya hannu a kan kudirin dokar kafa Hukumar Hisbah ta jihar, wanda hakan ya mayar da ita hukuma mai...
Hisbah A Kano Ta Rushe Wajen Da Ake Rububin Zuwa Karbar Ruwan Magani.Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana dalilan ta na rushe wani wuri da...