Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...
Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da na ƙasashen ƙetare da su kauce...
Kafar yaɗa labarai ta ƙasar Turkiyya wato TRT ta ƙaddamar da ƙarin bangarori guda uku da za su dinga yaɗa labarai cikin harshen Hausa da Swahili...
Madugun Jam’iyar NNPP kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023 a Najeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai yi wa gwamnan...
Alhamdulillahi mun ga sakamakon zabe da ya gabata, kuma mun karbe shi da Tawakkalin cewa dama Allah ne mai yi.Muna da kyakkyawar niyya ga jiharmu, kuma...
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati (EFCC) ta ce ta tura jami’anta 200 masu dauke da makamai domin yaki da sayen kuri’u a...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin kira da kuma tayar da hankali a wasu sassan jihar...
Kotun Majistari da ke unguwar No man’s land a Jihar Kano ƙarƙashin jagororin mai shari’a Ibrahim Mansur, ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai...
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya gaza kaɗa ƙuri’arsa saboda kalubalen na’urar Bvas mai tantance masu kaɗa ƙuri’a.Masu aikin zaɓen daga INEC sun shawarce shi da...
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu.Kamilu ya rasu ne a...