Sakamakon yadda ƴan Najeriya suka shiga tasku na ƙarancin Kudi da matsalar man Fetur, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta...
Zauren Bada Shawarwari na jam’iyyun Siyasa na kasa rashen jihar Kano ya ce ko dai a Dena Kashe Mutane a lokacin da jam’iyun Siyasa ke gudanar...
Wani mutum ya yanke jiki ya faɗi yayin da yake tsaka da bin layin cirar kudi a wani banki a Karamar Hukumar Ika ta Kudu a...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta ba da umarnin a kamo mata shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi Abbas.Jaridar Sahelian Times ta ruwaito cewa, tun...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu.Wannan...
A wasan karshe da aka fafata a Gasar Zumunta Cup da ake bugawa a Karamar Hukumar Kumbotso.Kungiyar Kwallon Kafa ta Gidan gyaran Halin ta kasa Reshen...
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo da aka yi a karamar hukumar Rano ta jihar Kano bayan wata mata mai suna Malama Khadija ta raba...
Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero, yayi kira ga al’ummar musulmi da su dage da karanta Al-qur ‘ani maigirma da kuma aiki da abinda...
Mabiyan malam Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a karkashin inuwar Ashabul Kahfi Warraqeem reshen jihar Bauchi sun yanke shawarar daukaka kara kan hukuncin da wata kotun shari’ar...
Kungiyar kwallon kafa ta ta Kano Pillars tace ayanzu haka tadauki Yan wasa Arba’in daza su buga mata kakar wasa ta 2023.Kamar yanda jami’in Hulda da...