Ƙungiyar ƴan jaridu mata ta ƙasa reshen jihar kano NAWOJ, ta rantsar da sabbin shugabannin ta, a wani biki da ta shirya a KanoBarista Adama daga...
Wani gini mai hawa ɗaya ya ruguje a unguwar Makwarari da ke cikin birnin Kano a ranar Juma’a, inda wata mata mai suna Balarabe Tijjani ‘yar...
Wasu da ake zargin ‘yan Daba ne sun kashe wani mutum tare da raunata ‘yan sanda 2 a unguwar Ja’en dake birnin Kano.Kwamishinan ‘yan sanda mai...
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya aike da saƙon fatan alheri ga Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf,...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama kwayoyi guda 230,600 a wani sumame da ta kai na kwanaki 3 a hanyar...
By Hannatu Sulaiman AbbaIn July 2013 Nigerian online news medium Premium Times published an article by veteran Journalist and PR expert, Alhaji Yusha’u A Shuaibu on...
Wasu mutane uku sun rasa rayukansu a wani rikicin da ya barke tsakanin wasu ’yan daba a unguwar Darmanawa da ke Karamar Hukumar Tarauni a jihar...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, ta tabbatar da kama wasu mata bakwai da ake zargi da satar yadudduka da sauran kayayyaki a kasuwar sayar da atamfofi,...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA za ta zuba Jami’anta guda 1,500 domin sa ido a shagulgulan bukukuwan ƙaramar Sallah.Hukumar ta...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a Mohammed Nasir, ta yanke da wasu jami’an canji da ba bisa ka’ida ba...